3/28/2021 0 Comments Ahmad Sulaiman Kano Dua
Free Ahmed Suleiman Beautiful Dua With English Translation Finally mp3.
Ahmad Sulaiman Kano Dua Windows 7 Theme 3DWindows 7 theme 3d fully customized 2011 free download software.Mar 10, 2016 - The quran recitation recited by Ahmad Sulaiman in mp3 format could be downloadedfrom this link.The first revelation of the Holy Quran Assalam oalaikum, As I have mentioned in my earlier posts (What is the Lowhe Mahfoozh and Baitul Mamoor) much before the Universe was created by Allah (swt), the entire Quran was preserved in Lowhw-e-Mahfoozh.![]() ![]() From this point in the seventh heaven, the Al-Quran was transferred to the Lowest Heaven, where Bait-ul-Mamoor is situated. The entire Quran was transferred at one instance of time from the Lowhe-e-Mahfooz to Bait-ul-Mamoor in the First Heaven. Moreover, this process of sending down the entire Quran at one instant of time is known as Inzaal. There are two words that have been mentioned in the Holy Quran, which describe its Nuzool or descent. The first word is Inzaal which implies sending down the entire Quran at one instant of time only. The second word is Tanzeel, which means sending down only a little at a time, over a period of time. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua.Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaimancomplete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai.Ahmad Sulaiman Qiraa mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zamaonline domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadinsauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai aduba sauran manhajjoji na KareemTKB. Tarihin Alamma ahmad sulaimankano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a faninkaratun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukakasaboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatunsa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusanduk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo agida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa yakasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kumahaifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano bakidaya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kumaNigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa afadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kumakara masa ilimi. Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kanotoh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1gmail.com zamukokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran yanuwa musulmai susameshi domin karantawa. Mungode. Akwai wadansu Hausa Islamic appskamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith,kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam,muktasar siratur rasul, ahkamul janaiz, kashfush shubuhat, HudubahVolume da sauran lakcoci. Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwaisauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, DrAbubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Haka zalika wannanteam na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Jaafar Mahmud AdamComplete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gidaakwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga SuratulAnfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratulBakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gidayanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB dominsamun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din naaiki ba tare da an kunna data ba.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |